TARIHIN SHUGABAN KASA MAI BARIN GADO MUHAMMAD BUHARI GCFR
Tarihin Janaral Muhammadu Buhari, GCFR A Daure A Karanta 👂 Shimfida Manjo Janar Muhammadu Buhari, sojan Najeriya mai ritaya, sannan kuma É—an siyasa. Jajirtaccen mutum wanda ‘yan Najeriya suke yiwa laÆ™abi da “Mai Gaskiya”. Wannan kalma ta ‘yan Najeriya ta tabbata a kansa saboda kasantuwarsa maras hannu a cikin badaÆ™alolin maÆ™udan kuÉ—aÉ—en da mafiya yawa daga tsoffi da sabbin shugabannin Najeriya suka tsunduma kawukansu a ciki. Janaral Muhammadu Buhari mutum ne da ke da gogayya a fannin mulki saboda aikin da ya yi a gidan soja, wanda ya fara tun daga sakan laftanar har sai da ya zamo shugaban Æ™asa bayan tarin muÆ™aman da ya riÆ™e kafin hakan, sannan kuma bayan ritayar sa ya shiga siyasa wacce ta sake bashi damar sake É—arewa kujerar shugabancin Najeriya a karo na biyu kuma a matsayin farar hula. Ya samu kafa tarihin cewa shi ne farkon ÆŠan’najeriya da ya taÉ“a tsayawa takarar zaÉ“e a jama’iyyar hamayya sannan kuma ya kayar da shugaban da ke kan karagar mulki. Haihuwarsa Janaral Muhammadu Buhar...
Comments
Post a Comment