JARUMIN IZZAR SO LAWAL AHMAD YA FITO TAKARAR DAN MAJALISSAR DOKOKIN JIHAR KATSINA
A Karo Na Biyu Jarumin Da ya Shirya Shirin film din Izzar so Mai dogon zango ya sake fitowa Takarar Dan Majalissar DOKOKIN JIHAR KATSINA a Karo na Biyu a Karamar Hukumar sa ta bakori ko a Shekarar 2019 ma Jarumin ya gwada Saar sa Sai Dai Bai samu Saar Cin zaben ba
Wane fata kuke Masa
Naeem Sabeet Master
Comments
Post a Comment