ACN haua African Countries News Hausa ACN Hausa , ❗❗❗Kasancewar Ka Editor Na Wannann Kamfani Online Margaxine Jaridar Kafafen Yada Labarai Ta Facebook A Takaice Shine Abu Na Farko Da Dokar Wannann Jarida Ta Tanadar 1:Wajibi Ne Kasan Hakkin Rubutu Na Hausa .2 Ba A Rubutu A Shafin Inba Da Yaren Hausa Ba 3 Dole Ne Ka Tabbatar Da Ingancin Labari Kafin Ka Wallafa 4 Dole Ka Rika Yada Shafin Mu A Wasu Wurare Duk Bayan Lokaci Kamar Sauran Group Dake A Dandalin Facebook 5 Idan Ka Wallafa Rubutu Ka Tabbatar Da Sunan Ka A Kasan Rubutun 6 Copy And Paste Daga Wasu Online Margazine Dole Ka Rubuta Daga Kasa Ga inda Ka samo Tsarin Wannann Kamfani ACN Hausa 1: Bamu Biyan Kowa Albashi 2 Sabon Shafi Ne Da Muke Neman Mabiya 3 Bamu Da Wani Ofishi Da Ya wuce Shafin Nan Na Facebook Sai Group Namu Na Whatsapp CEO Naeem Sabeet Master KatsinaDeputy CEO Mansoor Omar From Kano State Editor General Mubarak Ahmad Chamber From Katsina
Dokokin Da Suka Wajaba Ga Wakilin ACN Hausa @
1 :Wajibi Ne Ka Tabbatar Da Sahihancin Labari
2 : Dole Ne Rubutun Da Zaka Wallafa A Shafin Mu Ka Tabbatar Da Sahihancin Sa
3 :Wajibi Ne Duk Bayan Lokaci Ka Tallata Pagen Mu Na Facebook
4 Dole Rubutun Ka Ta Kasance Hausa Ne Domin Wannan Shafi Manufar Sa African Countries News Hausa
Karamin Shafine Da
Comments
Post a Comment