Yakamata A Kamo Aminu Bello A Masa Hukuncin Da Za Ayiwa Abduljabbar Kafin Tubansa

Aminu Bello Dai Yanakan Fahimtar Sa Tacewa Lallai Hadisan nan Haka Aka Ruwaito Sa 

Kamar Yadda Ya Rubuta A Shafinsa Na Facebook Gashi Kamar Haka 

Magana ta gaskiya duk wanda ya saurari so called muqabalar nan tun daga farko har qarshe (Awa hudu da minti hamsin da hudu ) yadda ya kasa basu amsar tambayoyinsu amsar kai tsaye, Haka, Su ma basu kore abinda yake tabbatarwar cikin hadisan nan ba na taba janibin Shugaba S.a.w

Comments

Popular posts from this blog

TARIHIN SHUGABAN KASA MAI BARIN GADO MUHAMMAD BUHARI GCFR

Shugaba Buhari Zai Kaddamar Da Babbbar Matatar Mai Ta Dangote A Lagos