Tanbaya Daya Zanyiwa Abduljabbar Amma Saiya Ari Nakare Ya Tsere Da Gudu Inji Dr Almuhajir Sharif
Babu shakka, na yarda 100% kuma ina tare da Sheikh Abduljabbar akan cewa akwai hadisan da ba gaskiya ba ne a cikin Sahihul Bukhari da Muslim, kuma komai ingancin maruwaitan su ban yarda da su ba. Wannan fahimta ta ce.
Comments
Post a Comment