#MukabalaDecidedSheikh Abduljabbar Kabara ya bayyana cewa, Indai ba za a dubi Ubangiji ba, to kawai a hukunta shi yayi laifi, ya bayyana hakan ne, yayin da yake amsa tambayar da Malam Kabir Bashir Abdulhamid ya yi masa.Ya ku ke kallon kalaman malamin?👇

Allah Kasq Muyi Ilmin Da Zai Anfane Mu

Comments

Popular posts from this blog

Shugaba Buhari Zai Kaddamar Da Babbbar Matatar Mai Ta Dangote A Lagos

TARIHIN SHUGABAN KASA MAI BARIN GADO MUHAMMAD BUHARI GCFR