Duk Nigeria Babu Dan Siyasa Mai Tsoron Allah Kamar Buhari Sheikh Kabiru Gombe
Duk Nigeria Ba wani Dan siyasa Mai tsoron Allah kamar buhari inji malami kuma jigo A jamiyyar Izala Sheikh Gombe Ya Fitar Da wannann sabon Audio Ne A cikin satin Daya Gabata A jihar Zamfara Shim Koya Kuke Ganin Wannann kalamai Na wannann Malami ❓
#Acnhausa
ReplyDelete