FOTUNAN KYAKYKYAWAR JARUMA RAHAMA SADAU DAGA KASAR INDIA

jarumar Kannywood Rahama Sadau kenan Daga Kasar India .

Wani kyakykyawan foto kenan Da ya fito Daga Kasar India foton na jaruma Rahama Sadau sharariyar jarumar Kannywood Wacce take taka rawa a wani shahararren shirin film na khuda Hafiz a Masana antar Bollywood Dake Kasar India 

Comments